Tuesday, November 20, 2018

BIKIN HAIFUWAR ANNABI


Masu bikin Mauludi sun kasu kashi kashi.

1-masu yi da manufa mai kyau, su sukan yi shi kamar yadda Aka kirkire shi a Daular fadimiyya, wadannan ba su cika aikata Shirka da Fasadi a bikin na su ba, ba sa wuce cin abinci da karanta tarihin haifuwar Annabi saw da wakokin yabon sa,  duk da wasu wakokin akwai wuce iyaka da bashi matsayin Mahalicci da kuma kissosi marasa inganci. 

2-Wadan da suka maida bikin hanyar samun kudi da nuna karfin su da yawan mabiyan su,kamar wasu shehunan Dariqu  da makusantan su, da suke rubutu wa Gomnatoti su basu kudi da kuma gudummawar mabiya garuruwa da kauyuka. 

3- wadan da suke yi dan bada haushi wa wadan da suke ganin a bin a matsayin bid'a da musulunci ba ya so. 

4- wadan da suke anfani da shi wajen kwaso mabiya daga wata tafiya zuwa ta su kamar Shi'a. 

5-yan tamore tunda akwai gangwajewa da chashewa  sheke aya samari da yan mata, 

To cikin wadannan wa kake ga zai kubuta ?

Allah ka tabbatar da mu akan tafarki madaidaici, ka raya mu ka kashe mu akan Koyarwa da Soyayya da biyayya wa Annabi Muhammad saw.

Saturday, November 10, 2018

WHY WE SHOULD BE FOCUSED IN LIFE!!


A car moves to only one point at a time. A person finds himself in one place only at a time. The truth is nobody can succeed in everything, but everybody has that one thing can catapults him to the top which could eventually open doors for several other things.

People ask: how can I get to the top? The answer is simply that each step, you take is to the top. If you know what you want in life, then refuse to be distracted. Never loose sight of your destination.

Divided interest saps energy; create confusion and leads to chaos. A double minded man is unstable in all his ways. I can't imagine a person becoming a success who doesn't give his life to everything he is got.

A good head that is pointed in the wrong direction is useless. It is impossible to be a good soldier doing what civilians do, neither can you be a successful footballer purchasing basket ball or a celebrate doctor doing drama.

No! Life never gain until it is focused, dedicated and disciplined.